Labaran Siyasa | Naija Hausa – LEGIT.NG
Gawar tohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, wanda ya mutu a Jamus ta iso gida Najeriya yau Jumu'a, 5 ga watan Janairu, 2024, ya mutu ne sakamkon ciwon daji.