general | March 22, 2026

Labaran BBC Na Yau |, jita -jita da kwa-kwaf na yau da kullun akan Legit.ng

Safiyya Ahmad, ta lashe gasar Hikayata na bana

Safiyya Ahmad ce marubuciyar da ta lashe gasar rubutun hausa na mata na BBC a wannan shekarar. Safiyya Ahmad mai shekaru 23 haifaffiyar karamar hukumar Zaria ce ta jihar Kaduna arewacin Najeriya. Ta lashe gasar ne da rubutunta...